Wednesday, July 24, 2019

MATA MUTA NEN EPISODE 1

ALLAH SARKI MATA MUTA NEN MU

💘Episode 1💝

 Sahebul Khalam Naeemullah Eesmaeel
Abun da ban mama ki kwanche nake
Chikin Daki na ina Kallo sai maji waya
Na Ring ban yi kasa a gwai wa ba sai
Na tashi Domin zuwa Pallow in ga wa
Ka sambado mun kira Ina zuwa Sai na
Naga number ba suna ina koka rin daga
Wa sai ta yanke nayi kokarin bin kiran
Sai Akayi Rashin Sa'a wayan nawa ba
Kati Take na garzaya shago Domin in
Saka kati ina zuwa shago nache A bani
Kati sai Aka che da ni babu sai dai in
Duba Shagon Dake sama nayi kamar
In hakura da sa katin sai na yi gudun
.kada wani uzirin kuma ya taso sai
Kuwa na garzaya Don neman katin
Da zan sa ma waya Shan kwana ta
Keda wuya sai na yi kwalli da ido
Biyu da Aminiyar Budurwata wato
Khadeejah muka dan gaisa dai haka
Sama sama ina kokarin in wuce sai
Kuwa khadeejah take Idan baza ka
Damuba Alnaeemullah ina son Ganin
sai kuwa a Zuciya ta na che an zo
Wajan ba mama ki Kara na aka kawo
Mata nan take sai na che mata Allah
Yasa dai lafiya sai khadeeja tache dani
Lapiya kalau Da dan sanyin muryar ta
Nache ina jinki ko sai mun zauna ne
Sai khadeejah kuwa tache da Zan fi son
Hakan sai kuwa muka samu waje muka
Zauna nida ita muka sake gaisawa da ita

Nima mu hade a Episode 2


Read More»

Sunday, July 7, 2019

AURE A KASAR HAUSA INA MAFITA

AURE A KASAR HAUSA INA MAFITA?

GA YADDA AURE YAKE TAFIYA A KASAR HAUSA YANZU.

1. EVENT CENTRE  = N1,000,000
2. MAWAKI              = N800,000
3. MC.                       = N200,000
4. MEKA-UP.             = N300,000
5. HOTO                    = N700,000
6. Kayan Rabawa.   = N1,000,000
7. Kudin Liki.            = N500,000
8. Abinci da Lemo   =N1,000,000

DUK DA YAWAN WANNAN KUDADEN AMMA FA A GIDAN HAYA ZA A ZAUNA.  KO MEYASA?

DUK GARIN SAI KOWA YASAN ANYI BIKI SABIDA YADDA HOTUNA ZASU CIKA SOCIAL NETWORK. 

DUK DA WANNAN HIDIMAR AMMA FA BATA IYA GIRKI BA,  SHAYI DA INDOMIE KAWAI TA IYA DAFAWA, SHI KUMA GOGAN GANIN YA KASHE KUDI GANI YAKE SAYO TA YAYI,  SAI ZAGI DA CIN MUTUNCIN TA.

DAGA KARSHE SAI TA KASHE SHI TA HANYAR MAKAMI KO GUBA. SANNAN SAI KAGA YAN SOCIAL MEDIA  ANA TA DAWO DA HOTUNAN BIKI ANA SHARHI. 

ALLAH KASHIRYEMU AMIN.
Read More»
Follow Admin On Twitter naimismo1
Join Our Newsletter