Tuesday, December 25, 2018

Home HMMM Ango Yaji yadda Ake ji Yaba Amarya kyautar TV kai harda DVD
..
ANGO MIJI AMARYA
_
Wata budurwa ce tayi aure bayan ankaita kowa ya watse komai ya kammala kamar yadda addini ya tanadar.
_
sai suka kwanta can cikin dare sai ya fara cewa wayyo! Amarya nabaki TV da DVD.
_
bayan gari ya Waye ango ya fita sai amarya tasa aka dauki TV da DVD akai kaiwa mamarta can gidansu Tace, mata gashi sai mamarta tace, lapiya kuwa daga aure kin kwaso kayan mijinki kin kawomin gida.
_
Sai 'yar tace, wallahi mama jiyane muna kwance sai naji yana cewa wayyo amarya nabaki TV da DVD shine na dauko nakomiki.
_
Sai mamar tayi dariya tace, to Dan ubanki indai irin wannan kyautar ce babanki sau 5 yana bani gidan nan.
_
don haka ki dauki ka yansa ki mayar mashi gidan sa saboda ba'a hayyacinshi ya baki wannan kyautar ba.
_
Tambaya anan itace meye silar wannan kyautar friends.....???
No comments:
Write comments

Follow Admin On Twitter naimismo1
Join Our Newsletter