Tuesday, December 25, 2018

Home NAMIJI BA DAN GOYO BANE, INJI MATA.
..

 
Wata matar aurece take zargin mijinta yana soyayya da wasu yan'mata a
waje. Wata rana mijin yana bacci sai ta dauki wayarsa ta
shiga wajen nombobi ( contact list ) sai taga wasu
nombobi guda 2 ta farko an rubuta
ALFAHARINA sai ta kira nombar sai taji mahaifiyarshi ta dauka bayan sun gaisa sai ta kira nomba ta biyu
wacce aka rubuta RAYUWATA sai taji wayarta na ringing ,
sai taji tausayinsa ya kamata saboda tana zarginshine, Bayan mijin ya tashi daga bacci sai matar ta fada masa duk abinda ya faru ta
roke shi gafara mijin yayi murmushi yace ba komai.
.
Sai matar ta dauko kudi Naira dubu dari ta bashi tace yayi duk abinda ranshi ke so da kudin, 
 sai mijin
ya amshi kudin yaje ya saya ma budurwarshi
HAFSAT kayan kwalliya wacce ya ajiye numbarta da suna BALA MAI SHAYI...

MAZA sai a SLOW!
No comments:
Write comments

Follow Admin On Twitter naimismo1
Join Our Newsletter