Tuesday, May 28, 2019

Home MATSALOLIN MAZAN YANZU KAMAR YADDA WASU MATA SUKA CE
..

1. Ustaz = Takura da hana sa gyale!
2. Dan Boko = Rashin kishin ki!
3. Mai Kudi = zama da kishiya!
4. Talaka = Rashin wadata!
5.Jahili = Halaka da zagin Iyaye!
6. kyakkyawa = Nuna isa da gadara!
7. Mummuna = Bacin rai da Bakin ciki!
8. Soja/dan sanda = Zagi da duka ga karban bribe!
9. Banker = Rashin lokacin ki!
10. Dan siyasa = Rashin kwanciyar hankali ga qarya!
11. Doctor = yawan Allura da magani, gasu da farin jini ga son mata
12. Dan kasuwa = Rashin sakin kudi, kuma 90% dinsu basa barinki kiyi boko!
13. Wawa/dolo = kunci da takaici!
14. Ma'aikacin Gov't = Komai naku sai
karshen wata!
15. Dattijo = yawan kulle!
16. Malamin islamiyya= kullun karban hadda!
17. Malamin jami‘a = kullun sai yayi new girlfrnd!
18. Sociologist = ko kallonshi kikayi saiya fassara kallon da akayi masa da wata manufa!
19. Barrister= kullun cikin bincike da
qoqqofi.
20. Dan xaman banxa = keda tsiya kunzama aminan juna!"
Wai Da Gaske Hakane ????
Zanso kowa yayi sharing din wannan post zuwa groups 10 dan kowa ya tofa albarkacin bakinsa
No comments:
Write comments

Follow Admin On Twitter naimismo1
Join Our Newsletter