Tuesday, May 21, 2019

Home Yar kauye a London
..
Copied By
Naimismo1
        (admin
  Naim hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
                   AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)


   
‬: ������YAR������ KAUYE ����������������A��������LONDON������
��������
*TRUE LOVE    ������STORY*  ����
A    ��
��������


1⃣��2⃣
                           ��

_Zamani first lady's_��


Boka katai make ni yadda kasa ba ina so kaf duniyar su tsane ta  sannan dan gita 
Su ka san ce cikin  bala,i
Da masifa.

Bana so tsinanni yar nannan ta sake numfashi ku na sakan daya,aduniya
Balla tana dan ta ko yar ta.
Dan ina bakin ciki ta bar iri,
A duniya
Sheke wa yayi da,dariya.

Haba uwaliyo nine fa karki ji ko mai ,
Na rantsi da,dan tsitu
Sai naga bayan maki,yan ki,
Nidai buka tata, ke bani can inda muka,saba,yana washe mummuna bakinsa,
Wanda tun da yazo duniya bai taba wanke shi da makelin ba,

Uwaliyo  kallon sa tayi,sama da kasa, in banda tana ne man buka ta agunsa, babu, abin da zai kawo ta gun?
Wannan mummunar halittar, har yana iki rarin ku san tattar ta,
Kallon kwarta  laure  tayi,wadda dun da suka zu ta kasa ce wa komai.
Dan a tsure take
Mike wa yayi yashi ga yar bukkar sa d'uwa wawun sa sai tubur tubur suke, 
uwaliyo ce ta zun guri  laure.
Ke maye kike kari wa  mazau nan boka,
Toshe bakin ta tayi dan dariyar da take ne man kubu ce mata 

Yan zo uwaliyo  haka zaki turakar boka har ya kusan ce ki, wai shi da ma haka yake
Ya ke ya ho tsurara shi bai san kara muni yayi ba ,ke bakya suran mur guje jeyar san dan sane,
Uwaliyo zab ga uban ta gume tayi, ke dai bari,

Ni bata bani tsuro,
Tuna wahalar da zansha nake, yi
Ban gane ba uwaliyo kefa kika ce bakya tsoran ta fa,
Eh laure ba ita ba"
To me
Wannan kura jan nake jin tsoro 
Gaba na yayi ta kai kayi, kamar nayi,Sarki da karara .

Ke ni ankya yana wanka kuwa,
Wallahi rana nanna har suma nayi, saboda warin hammatar Sa,
Kai Dan uwarku sai kunga ma zaki gina zaki,zo.

Ne ko kin fasa ne,

Aaa boka ban masa ba, ganin nannan,
Mike wa tayi  da kan da kan tabar ma tana gyara zanin ta, bukar tashi ga,laure ta kalli dan kara min kaunyan su,
Kallon dajin tayi, oh ni laure
Ni man duniya da wahala take,
 ihhhun uwaliyo taji
Tun tsire wa tayi, da dariya,
hegeya taji,  san da,
Ba afi yan sakanin ni ba, sai ga  uwaliyo tafi to sai gwale kafa take, kamar sabo wayar yar kaci ya,


Da gyale a hannu,
Sai sharbar hawaye take,
Da sauri laure ta,ta ruta,
Ta zaunar da ita dan 
Gwagwale kafa funta taye yadda zata din ga shan iska, ko ta ji dadi,


Fitowa yayi sai shari gomi yake
Gu yasa mu ya zauna
San darsa na kallon  mutane,
Uwaliyo  tun daga yau kifara zuba ido zaki ga abinda zai faro
Da kishiyar ki maryam
Dariyar keta yake ce da ita,
Kota shi ku bangu yana hade fuska,

Zabu ra suka yi,
Suka kwashi ta kalman su a hannu,
Duk cewan da uwaliyo take ji sai tane mashi ta rasa,

Sauri suke sosai dan yan mata fara,
Wani dan kara min kaunye su ka shiga, wanda bashi da  ya wan mutane, da gida je yan bukko kine kanana irin na fula ni
Wata bukka suka shiga da aka za gaye ta da dan gar kara,
Bako sallama suka shiga cikin gidan
Ba ko wa a tsakar gidan
Sakar gidan babbane  sai yan dakuna guda uku na yan bukku ki,  sai madafa,

Da dan bandaki wanda yasha kayan dizai ninki na tsun mukara��
Sai igiya shan kya  atsakar gida da dan tur minsu wanda duk bera yacin ye shi,
Da yar ran duna guda hudu age fan daki 
Da bishiyar cediya
Rata ye gyalan ta tayi akan igiya
Laure ta shiga daki ta dauko su ta bar ma,
Agindin bishiya ta shinfida musu,
Za masu kayi,

Ke maryo ke maryo,shiru ba amsa ba, hegeya  tsiyar kurma ke nanna
Dau kar du tsi tayi akusa da ita da hurga dakin
Ya shiga
Yar iska yan zu zata fito.

Wata balara,biyar  matashi ya tafi to cikin dakin da katon cikin ta,  kyan matan yakusa ruda ni dan ni ce wazan yi ba ga,munayi ba dan kyan matar yayi.   Yawa ,
Duk wahalar ‌‌‌‌ kaunye babu,aji kinta
Kamar wadda take zaune abirni.

Fitowata yi a hankali dan cikin yana yana me man rin jayarta,
Kamar zata  fadi ₹
Tunda ta ta fi toh suke gallah mata harara, kara sawa tayi kusa da, dasu dakyar ta duka kasa,
 Aga ban uwaliyo ta tsuguna
Ran kwashi uwaliyo ta kai mata aka ,hegeya ke Muna heka ko
Da kazo wanki kin wangale har kinsa mu shiki ko
Ni duk tsawa wan lokaci ba samu ko batan wata ba,
Sai ke cin cancan ciyar mage.
Duk wannan.zan can dana ke duk aban za dan bajina take, alamu ta yi mata da hannu irin na kura me, ina abinci,allah sarki ita ko  ta murmushi 




������YAR������KAUYE����������������A��london
��������
*TRUE  LOVE TSORY*������
����
      ��
��������

3⃣��4⃣


                           ��
_Zamani first lady_

                        ��





murmushi   tayi  nuni ta yi da lamun,yana daki,
Da hannu ta mata nuni jiki kawo
 Tashi tayi Da kyar
Wai ni uwaliyo yau watan shikin nanna wane jibi yadda take tura sa da kyar,
Jannu mashi uwaliyo ta yi ke dai  Bari   wai fa wannan shikin wata hudu ne am ji beshi kamar dan an shakarata  biyu agidan nannan
Ni bakin cikina kar ta haihu yayan ta su cinye dokiyar malan.
Shiya sa na tashi tsaye

Gaskiyar ki uwaliyo,

Tun uwaliyo Na zo ba ido ta ga masifar da za ta sami,maryam

Harta fara zargin boka Dan tsitu sharara mata karya yayi.
Haka malam yada wo da ka kiyo shiru.





Suna zaune atsakar gida da yar a ci balbal a tsa kiyar su, maryam na da gafen sa  dama uwaliyo na na hagu,

Ni fa hekin nannan mamaki yake ban ji bi heki sai kace dan wata tara  haihuwa yau ko gobe, gallah,

 wa malan hararata tayi muna huki    yake tayi eh malam ashe ba Kai kade kake,wannan mamakin ba ni Kai ma ina mamaki wannan hekin,

Eh jiya ma" lauro  yake ce min ankya ba yan biyu bane,

xabura uwaliyo tayi yan biyu malam,

Wanne irin xan ce ne, haka, duk kallon ta suke suna  mamaki mai yasa uwaliyo, raxa na,

Ganin yadda suke kallon ta yasa ta da fe ciki.

Wlh Malan cikina ke murda wa    tun da xu guda wa na ke,
Malam ne yayi saurin da go kan sa har yana hadawa da mike wa,
 guda kuma,

Amma dai ba ranar kwannan ki bane

Gum tsi fuska tayi ban gane ba
Au har ka manta yaune kwanana,lallai malam, abun naka aximun ne,
Kalo murmshin wahala yayi
Haba uwaliyo ni Na isa Na manta da kwanan ,

Dakin ki


Wai kara tambaya nayi,

Dan tsaro,
Gyara dau rin zanin ta tayi Malan mai kace, hular kansa ya gyara,umm bako mai,
Amma Dai kin sha magani.

Juya kai tayi eh nasha,
Za mata yi kan ta barma kwadan rama ta janyo taka rasa cinye wa,

Tana ya tsune,

Kallon maryan yayi, maganar kura me yayi mata

Babu abinda yake da mun ke ko

Kada masa kai tayi.

Uwaliyo gannin malan yadai na kula ta yasa ta, mike  Malan wlh bacci nake ji,

 To yace mata Dan ba yadda zai yi da ita.

A ba kin kofar da ki ta dauki tun kunyar kasa kara ma tashi  ga daki da ita,
 Tun da Malan yaga ta shi ga

Da ita yasan yau yashi ga uku,

Raka maryam yayi dakin ta daka bi sani, ni yada wo dakin.
uwaliyo ya sakar mu su,labule,

Kwan ciya yayi akan gadon kara gefan uwaliyo
Cikin dare

Uwaliyo guda wa ta rutsa ta da sauri,
Ta sakko da ga kan gado,

 Harta Na vanga je Malan,
.labu tukun kyar kasa  tayi kwayi zanin ta ta zauna kamar four ji,kake


Farara tatata ragugugugu, tana reke da ciki sai juya wa take

 Tun da uwaliyo sakko Malan ya rude Dan ya san yau ya mutu danna kan Sa yayi cikin rigar Sa  Dan yasan uwaliyo bata iya kashi ba,
Dan idan tayi kashi sai kace mushe,
Take ci ko fasa gurbi

Bai gama   dawo wa daka tunanin da yake ba doyin kahen, uwaliyo ya da ki han cinsa,

 Kara danna kansa yayi cikin Riga Dan yau kahen uwaliyo ya fi Na ko yaushi
Wari.

Malan Dan Allah zuka raka ni make
Waye Na zubar da wannan ka hin

Meke wa yayi toh .
Yana fita da Sauri Dan shan  iskar


Wacce uwaliyo
Asalin ta yar garin bandel ce irin mago zawan bendel Na kandu tsi

Asalin shiga musilcin ta
Haduwar su da malam lamido
Lokacin yazo garin su yawan ki wo
Tunda ta gansa  tace wa yan kuwan ta,
Ita taga miji
Dan lamido irin kyakkyawan saurayine acikin .
Fulani

Kafin ta tari malam lamido da zan can sai da ta ,
Surkule ta
Yana tsa kiyar kiwo

Abayan gari
Ta same Sa
Taga yamasa yadda take bala,in sansa,
Shi dai bai ce mata ko mai ba, kallonta yake,
Dan yasan iyayan sa baza su amince
Saboda uwaliyo irin munanan matan nane masu ka mada maza komai na ta na maza ne dan ban ban cin kadän ne kir jinta sai muryar ta

Tun da ta fuskan cewa  a kai matsala

WhatsApp =08055703087
No comments:
Write comments

Follow Admin On Twitter naimismo1
Join Our Newsletter