YAUDARA A FAGEN SOYAYYA
via jamilu el hussain zaria
**yan uwana samari da yan mata
barkan ku da war haka ayau zan danyi bayani akan ma anar yaudara a fage na soyayya sakamakon yaudara a yau tazama ruwan dare game duniya
*MEYE YAUDARA?
:yaudara shine mutum ya nuna wata manufa ko siffa a zahiri wanda ba ita ce a zuciyr shi ba domin biyan bukantun kanshi wanda hakan ke iya zama chutarwa ga wanda akaiyi wa
2.* kaso mutun a zahiri amman a badili baka sonshi.
3*.mutun ya amincema ka ci amanar sa.
4* hada soyayyar wani ko wata da wani azuciya daya lokaci daya.
5* duk wanda ya hada kauna ko soyayyar wani ko wata a lokaci guda.da zummar aure kuma yasan bahakane ba
6*Yaudara itace, nuna soyayya ga samari fiye da daya, ki tara samaruka da dama wai kowanne akan zaki aure shi.
7*saurayi ya bayyana soyayya a gun yan mata dayawa bazawara ,budurwa da shauran su dasunan masoyan su
MUSALAN YAUDARA
* Musali kana soyayya da yarinya , ka dauke ta ka cusa a cikin ranka ka bata amana fiye da kima ka yarda da ita ,tasa ma doka baka kula kowacce ya sai ita ,amma ita a zuciyar ta tana hangen wani can daban ba sonka take ba
*3 musali saurayi me yawan zuwa gun yan mata yau yaje badarawa gun jimmai yace mata sunan sa kamal gobe yaje rafin guza gun asma u yace mata sunan sa ahmad ,yaga bazawara yace mata sunan sa fesal ,kuma dukkan su yace musu yana sonsu da aure
4*wata yaudarar saurayi na zuwa ya nunawa budurwa so amma a zuciyarsa ba hakabane ,sai tagama amun cema sa zai samu ya biya buqatar sa ta da namiji ,daga baya ya gudu yabar ta da abun kunya yaqi kuma aurar ta
da shauran su
MEKE KAWO YAUDARA?
dalilai dayawa nakawo yaudara
amma mafi sa mutum yayi yaudara shine jahilci da qaranci tsoran Allah ,do min ba qaramin bala ibace tana cikin manyan zunubai tafi zuna laifi ,wato tana cikin kaba'ira daga shirka sai su
taqunshi manyan laifuka kamar
=qarya
=cin amana
=butulci
=ha inci
=munafurc
=rashin kunya
=rantsuwa akan qarya
=karya alqawari
wallahi wallahi ba wanda zai yi yauda face sai ya aika wadan nan abubuwan nasama,ashekenan yaudara babbar sifface ta yan wuta,kuma bata mutanen kirkiba
, ba a karbar shedar mayaudari ba a rawaito hadisi daga gareshi
Allah bai yafewa har sai ka tambayi wanda ka yaudara ko kika yaudara ya yafe maka ko miki
*daukar fansa
wasu dan jahilci in an yaudaresu to suma sai sun rama akan wani ko wata
*fitina
wasu dan fitina sukeyin yaudarar yan mata kawai ko samari dan wata da aurenta ma zata na canja gari tana soyayya da samari da sunan zata auresu.
Amma dukkan su lefi dayane agun Allah s.w.t
*son abun duniya
shima yana sa yin yaudara musamman mata
zata sami saurayi me saida takalma suna soyayya ,me sai kayan kwadayi kamar kaza doya ,shima suna soyayya me mota shima suna soyayya ga tela shima suna soyayya
dan kowanne da irin salon yaudarar da za ayimasa kowanne ana bashi lokacin shira kuma ba asamin kilashin
*wasu iyaye na sa ayi yaudara
su tilasta yarinya taso samari dayawa dan kwadayi ko manufarsu ta daban.
**Irin sunan da yan mata ke sawa samarin da suke yaudara **
*wawana
*dan dolona
*skna, wato soko na
*shine
*a.t.m
*botiki
haka zaka ga anbawa kowa numba musali botiki 1,botiki 2 botiki4, da shauran su
ko kai wanna sunan aka sama?
SIFFOFIN YAN MATA DA SAMARI MA YAUDARA:
abune me wahala kagane mayaudara sakamakon abune a zuciya ,kuma sun qware wajen iya shirya plan da tsari a soyayya koda yaushe cikin shiri suke kar a gano su.
Amma dudda haka akwai alamomi da zaka gane mayaudaran yan mata da samari
kuyi haquri abokaina si a rubutu
nagaba zakuga siffofi da dabarun gano su.
shawara garemu matasa maza damata wlh wlh wlh soyayya ba abun da yafita dadi in an sa tsoran Allah da gaskiya amma dazarar an surkata da qarya yaudara to ,kullun kunacikin bacin rai a soyayyar ku,zafi kyau muyi soyyayyar gaskiya dan samun Albarkar aure ,jin dadin soyayya ,inkaga masoyan da suke soyayya ta gaskiya kai ka dauka sukadaine masoya dake jindadi
posted #Admin =NAIMISMO1 WhatsApp 08055703087











No comments:
Write comments