Wednesday, May 22, 2019

Home A WANNAN ZAMANIN ZA'A SAMU IRIN WANNAN MATAR KUWA.
..
A WANNAN ZAMANIN ZA'A SAMU IRIN WANNAN MATAR KUWA. Wata matace mijinta yayi tafiya ranar da zaidawo sai yakirata awaya yace ina kan hanyata tadawo. sai tace me kakeso na shiryama kafin kadawo? raiyace duk abinda kikayi daidai ne, bayan sungama waya sai aka kirata awaya aka gaya mata cewa (ALLAH) yayiwa mahaifiyar ki rasuwa. bayan minti daya sai ga mijin nata ya shigo ta sumbace shi cikin farin ciki. amma bai ga alamun damuwa agareta ba. ta kawo masa abinci da ruwa. tayi masa fifita tace saida tagama faranta masa amma baiga alamun damuwa a fuskarta ba. tace mai gida me kake bukata yace babu. tace kafin ka karara so ankirani awaya angaya min  mahaifiyata ta rasu. inaso kabani dama naje gida, mijin ya fashe da kuka abin yabashi mamaki sosai. yace da matar (ALLAH) Yasa ki gama da duniya lafiya. ya shirya suka tafi tare. mata kuyi koyi da irin wannan hakaiyA WANNAN ZAMANIN ZA'A SAMU IRIN WANNAN MATAR KUWA. Wata matace mijinta yayi tafiya ranar da zaidawo sai yakirata awaya yace ina kan hanyata tadawo. sai tace me kakeso na shiryama kafin kadawo? raiyace duk abinda kikayi daidai ne, bayan sungama waya sai aka kirata awaya aka gaya mata cewa (ALLAH) yayiwa mahaifiyar ki rasuwa. bayan minti daya sai ga mijin nata ya shigo ta sumbace shi cikin farin ciki. amma bai ga alamun damuwa agareta ba. ta kawo masa abinci da ruwa. tayi masa fifita tace saida tagama faranta masa amma baiga alamun damuwa a fuskarta ba. tace mai gida me kake bukata yace babu. tace kafin ka karara so ankirani awaya angaya min  mahaifiyata ta rasu. inaso kabani dama naje gida, mijin ya fashe da kuka abin yabashi mamaki sosai. yace da matar (ALLAH) Yasa ki gama da duniya lafiya. ya shirya suka tafi tare. mata kuyi koyi da irin wannan hakaiya.
No comments:
Write comments

Follow Admin On Twitter naimismo1
Join Our Newsletter