Fateema Habeeb 03
na
Jamilu el hussain zazzau
dedicated to
Amina baba kaduna
Nusaiba ce tare da hajia zaune acikin falo suna fira fatima tai sallama ta shigo, fuska cike da annuri nusaiba ta amsa,
kai hajia ta dago ta kalleta tace kin dawo? kadan fatima tai murmushi tace eh mom, kallo nusaiba ta watso mata, tace anty kun kusa wuce wa kenan? tace eh one week kawai ya rage mana,
waje ta samu ta zauna, hajia tace ba zama zakiyi ba sallah ya kamata ki shiga kiyi sannan kici abinci, inyaso kya dawo ki zauna, fatima tace to mom, jaka fatima ta dauka ta wuce daki,
tun daga wannan ranar kullum kamal sai yazo gidan su fatima, yazo suyi ta dibar fira kamar baza su rabu ba,
ana gobe fatima zata wuce bautar kasa kamal yazo gidan da yamma, waje ya samu cikin farfajiyar gidan ya faka motar sa, sannan ya sauko kansa tsaye ya nufi cikin gidan,
sallama yayi hajia dake zaune a falo ta amsa, kamal kaine ke tafe? cikin annurin fuska yace eh mom, sannan ya gasshe ta, tace mutumiyar taka na ciki tana shirye shiryen tafiya, yace to, kan shi tsaye ya nufi cikin dakin,
kadan ya lankwasa murya yay sallama, cike da fara'a sahibar tai fara'a ta amsa, tace hubby well come, yace my dear anata shirin tafiya ko? tace wallahi kuwa,
waje ya samu ya zauna su cigaba da shirya kayan tare, kadan ya dago kai ya kalle ta idanuwan sa cike da kwalla yace fatee zaki aure ni? da sauri ta dago kai ta kalle shi tace hubby wannan maganar kuma a ina katsinto ta?
murmushi yayi, yace baki amsa min tambayata ba, tace to naji, nima zan maka tambaya kafin na amsa maka taka, yace to inaji
hannu tasa ta rufe fuska, tace hubby kana son zama uban 'yayana? ras yaji gabansa ya fadi, da sauri yace eh na amince, duk kunya ta kamasu suka kyal kyale da dariya, sannan su cigaba da shirya kayan,
6:30pm yace mata tawan zanzo na wuce, amma da sassafe zan zo muyi sallama kafin ku wuce, tace ok muje na taka ma,
atare su fito yay ma hajia sallama, har wajen da yay parking fatima ta rako shi, saida ya wuce sannan ta koma cikin gida,
9:00pm fatima subar dinning, direct su wuce toilet suyi brush, sannan su fito kowa ta saka rigar bacci su kwanta,
kallon fatima nusaiba tayi, tace anty shikenan bautar kasa zai raba wasu masoya, murmushi fatima tayi, tace ba gaki ba idan na mutu a can, kinga sai abashi ke, dariya nusaiba tayi tace to ni kuma nawa saurayin fa? kadan fatima ta saki fuska, tace saiya haqura,
nusaiba tace tab, hakan ma bazaiyu ba, sukai murmushi tare, sannan su cigaba da fira har bacci ya kwashe su,
Hasken Labari
wacece fatima?
fatima haifaffiyar garin minna ce, sunan dad dinta alhaji abdallah, mom dinta kuma hajia zainab, tana da kanni biyu, nusaiba dake binta sai autan su bashir,
alhaji abdallah banufe ne, ita kuwa hajia zainab bafulatana, sak fatima mahaifiyar ta ta biyo, fara ce siririya, sannan ga hanci kamar biro, taji hausa kamar wacce aka haifa a kano,
tayi primary schools da secondary duk acikin anguwar su dake tunga minna, daga nan ta wuce federal university minna inda anan ta sami damar yin degree,
bayan ta gama ne aka tura su bautar kasa gari daya ita da kawar ta kadija da kuma wani mutum mai suna yusif,
from the experience of jamilu zazzau
WhatsApp 08104550703

No comments:
Write comments