Fateema Habeeb 10
na
Jamilu el hussain zazzau
dedicated to
Amina baba kaduna
Shiryawa yayi zai tafi school mahaifiyar shi tace habib, yace na'am umma, tace wai meke damunka ne? kadan ya saki fuska yace bakomai,
tace ya zakece min bakomai bayan yanayin yadda kake harkokin ka duk sun canza, kadan ya sosa keya yace umma zazzabi ne kawai ke damuna 'yan kwanakin nan, tace to naji kana shan magani kuwa? eh ina sha umma, tace to Allah ya baka lafiya, yace amin, kai tsaye ya kama hanya ya wuce school,
Habib gwani ne wajen drawing, idan ya zana maka hotan mutum sai kaga kamar ka kira sunan sa ya amsa, idan hotan muto ya zana kuwa sai tayi kamar ai mata key tai tafiya,
zuwa yamma bayan an tashi daga school habib ya fasa asusun shi, kaf kudin dake ciki ya kwashe ya nufi kasuwa, wasu manyan drawing books ya siyo gami da kwalin colours da kuma pencil, sannan ya sayi wata jaka ya zuba su aciki kai tsaye yanufi can bayan gari gaba da school din su,
jikin wata katuwar bishiya ya samu ya zauna, dama gurin bishiyar yake zuwa shakatawa idan ya bushi iska, kayan drawing dinnan ya fito dasu a tsanake ya zana hotan copper fatima, haka hotan yay kyau kamar wacce ta tsaya a dauke ta,
yana gama zana hotan ya koma kasan hotan yay ta jero baitocin soyayya, yana gamawa ya mayar da kayan cikin jaka ya zage zip, saman bishiyar ya hau ya sakale jakar sannan ya sauko ya kama hanya yanufi cikin gari,
tun daga wannan ranar kullum habib sai yaje gurin jakar nan yayi drawing fatima, wani lokacin yaje ya sauko da jakar ya zuba ma hotunan ido yay ta kallo,
kafin wani lokaci habib yafara ramewa, wannan dalilin yasa murja ta sanar da malam sani cewa megida ya kamata ka zaunar da yaron nan domin kaji abinda ke damun sa, domin ni nayi nayi dashi yaki fadamin,
kallon ta malam sani yayi yace ina habib din? tace yana dakin shi, yace kira min shi, yunkurawa murja tayi ta mike tanufi dakin habib, tana lekawa ta iske shi zaune ya zabga uban tagumi, tace aikin kenan, sai kazo baban ka nakira, yace to, gaba tayo ya biyota abaya,
suna zuwa malam sani ya kalle shi yace samu waje ka zauna, habib na zama mahaifin shi ya kalle shi yace wai shin kai meke damunka ne? domin 'yan kwanakin nan duk ka canza mun rasa gane maka,
kai habib ya girgida yace ba komai baba, malam sani yace kodai kayi fada da wani a school dinne? yace aa, yace to naji waya bata maka rai? nifa baba babu abinda ke damuna, malam sani yace to tashi kaje abinka,
kallon murja malam sani yayi yace bansan yaran nan da taurin kai haka ba, amma tunda yaki fada mana ko abokansa ma tambaya, watakil su bazasu rasa sanin abinda ke damun shi ba, murja tace to shikenan zan aika akira min abokan nasa,
zuwa yamma murja ta tura yaro har wajen business din abdurrahaman tasa akira shi, da sauri abdurrahaman ya kama hanya yazo, cikin ladabi ya gasshe ta, sannan ta dago kai ta kalle shi tace malam abdul lamarin abokin ka yafara bamu tsoro, domin ya shiga wani mawuyacin hali wanda mu kanmu iyayen shi yaki fada mana abinda ke damun sa, wannan dalilin yasa na aika kazo, domin wata kila ko kai yafada ma wani daga cikin ku,
kadan abdurrahaman yaja numfashi, yace wallahi umma nima famar da nake tayi dashi kenan, tabbas habib na cikin damuwa, amma nima na tambaye shi yaki sanar dani, numfasawa murja tayi, tace to shikenan nagode abdul jeka abinka, mikewa abdurrahaman yayi yace sai anjima ya koma wajen kasuwancin sa,
yamma nayi malam sani ya dawo daga kasuwa, da sauri murja ta fito da tabarma ta shimfida sannan ta dau kofi ta debo masa ruwan sanyi, sannan taje ta kawo mishi abincin shi,
bayan ya huta ta fada mishi duk yadda suyi da abdurrahaman abokin habib, yace to ba damuwa kibari gobe zan tasa shi agaba mutafi school din nasu naji ko acanne matsala ta hadashi da wani, tace to megida Allah ya kaimu, yace amin, sannan su shiga wata firar,
from the experience of jamilu zazzau
WhatsApp 08104550703

No comments:
Write comments