Fateema Habeeb 06
na
Jamilu el hussain zazzau
dedicated to
Amina baba kaduna
Tafiya kawai su keyi abinsu suna fira, suna ganin ya nayin garin, gab da sallan magrib su kamo hanya su koma masaukin su,
small gas cooker din su sufito dashi su dora abinci, few minutes yayi su sauke, sannan kowa taje tai sallah, suna idarwa su dauko abincin suna ci suna fira har su gama, bayan sunyi sallan isha kowa ta kwanta saboda gajiyar hanya,
6:00am kadija ta farka, tana duba agogo taga lokaci yaja, da sauri ta tashi fatima suje sukai sallah, suna idarwa su dora ruwan zafi su hada kayan break fast,
suna gama karyawa fatima ta shiga toilet tai wanka, tana fitowa itama kadija ta shiga, bayan sun shirya kowa ta dauki kayan bautar kasanta ta saka, zuwa 7:30am su fito kai tsaye sunufi cikin school din,
suna shiga school din suka tambayi gurin da staff yake, daga can akai directing din su zuwa principal office,
sallama suyi, yace yes shigo, suna shigowa kowa ya samu waje ya zauna, bayan sun gaisa suka mika mishi shaidar bautar kasar su,
yana gama dubawa ya rubuta ma kowa list classes din dazai koyar, geography fatima ta dauka, kadija kuma maths sai yusif economics, bayan kowa ya amsa time table suka fito daga nan su koma staff,
8:00am time keeper ya buga kararrawa, da sauri students suka nufi assembly, dai dai lokacin seniors suzo suyi ta control din students before malamai su kariso,
jim kadan principal ya taso daga office din sa yanufi staff suka tattauna abubuwan daza su fadama students,
bayan sun gama yayo gaba sauran teachers suka biyo shi abaya zuwa assembly, suna isowa duty preefect yazo ya gabatar da pray da kuma national anthem, yana sauka principal yafara jawabi kamar haka,
da farko muna godiya ga Allah da yasa mu wayi gari lafiya, sannan har kullum ina kara jawo hankulan ku kowani dalibi yayi koyi da kyawawan dabi'u,
banda zuwa school a makare, kadan ya juyo da kan shi zuwa yan mata yace especially ku nasha nanata muku akan sanya guntun hijabi amma da yawan ku basaji, to daga yau duk wacce ta sake mu kwace nata zamu kona,
abu na gaba kuma idan kun duba saman assembly zaku ga sababbin malamai da government ta sake turo mana, saboda haka kowa bari mu bashi dama ya gabatar da kan shi,
waigo dakai principal yayi ya kalli su fatima yace bissimilah kowa yay introducing din kan shi ga students, yusif yafara gabatar da kan shi, sannan sai kadija sai kuma fatima itama tayi daga karshe,
bayan sun gama principal yace to abinda nake so daku suma kuyi musu biyayya kamar yadda kuke mana, bama son su kawo mana karar wani cewa ya musu rashin da'a saboda haka akula,
yana gama jawabi duty prefect ya dawo ya gabatar da national pledge, students kowa ya wuce class din shi, malamai kuma su koma staff,
from the experience of jamilu zazzau
WhatsApp 08104550703

No comments:
Write comments