Fateema Habeeb 08
na
Jamilu el hussain zazzau
dedicated to
Amina baba kaduna
Gaban class ta tawo ta kalli students tace waye zai fada mana ma'anar volcanic city a hausan ce?
daga hannu wani yayi, tace fada mana, yace babban birni, murmushi tayi tace bahaka bane, saiwa kuma? wani ya sake dagawa, tace to kai fada muji, yace karamin birni, class su tuntsere da dariya, tace kuyi shiru ya isa haka, tunda kun kasa bari na fada muku,
jin haka yasa Habeeb ya daga hannu, tace to kaine last fada muji, yace girgizan kasa, tace good ku tafa mishi, raf raf raf class duk ya dau tafi,
tace ko zaka iya fada mana kasa daya da aka taba yi? yace eh, tace to muna jinka, yace China, tace dakyau ku tafa mishi, atare su kara tafa mishi,
lesson ta cigaba dayi, zuwa can taji sautin kararrawa tace to time dinmu ya kare ko, sai mun hadu a darasi nagaba, da sauri class captain ya dauka mata books dinta ya bita dashi zuwa staff,
tana shiga staff ta iske kadija har ta dawo ta zauna, zuwa can su sake duba time table su koma wasu classes din, 1:30pm time keeper ya buga kararrawar tashi students kowa ya fito yanufi gida,
before one week labarin copper fatima duk ya zagaye fadin school din, da yawa cikin malaman makarantar sun fara tunanin yadda zasu kulla soyayya da ita, daga cikin wanda su fada soyayyar fatima har da exam master na school din,
10 days da zuwan fatima exam master ya kasa hakuri yasa akira mishi ita, da suri fatima ta kama hanya tazo, sallama tayi ya amsa cikin fara'a ya nuna mata kujera yace ga wajenan zauna ko, tana zama ya dago kai ya kalle ta yace copper ya aiki? kadan tai murmushi tace lafiya,
numfashi yaja, yace amma baki da aure ko? ras gaban ta yafadi ta girgida kai tace eh sir, murmushi yayi yace good haka nake son ji, kallo ya watso mata yace a zahirin gaskiya bazan boye miki ba tunda kuzo wannan school din idanuwa na sukai tozali da wannan kyakkyawan surar taki naji na kamu da sonki a zuciya ta,
saboda haka idan zaki amince zan jira harki gama service dinki muyi aure, shiru fatima tayi tana sauraran shi ko uhum ta kasa cewa, kallo ya watso mata yace yadai naji kinyi shiru? tace no bakomai, amma kabari zanyi shawara tukun,
yace to ba damuwa sai naji ki, tace to, mikewa tayi ta koma staff, har atashi school abin na damunta, cikin dare kowa ya kwanta amma ita tana rungume da fulo tana tunani,
zuwa can kadija ta farka, taga fatima rungume da fulo tayi tagumi, tace kawa lafiya kuwa? kadan fatima ta girgida kai tace bakomai, kadija tace zadai ki boye min dai, amma gashi nan fuskar ki ta nuna alamun damuwa, numfashi taja tace hakane, friend gaskiya akwai abinda yake damuna, kadija tace to ina jinki menene haka?
from the experience of jamilu zazzau
WhatsApp 08104550703

No comments:
Write comments