Fateema Habeeb 23
na
Jamilu el hussain zazzau
dedicated to
Amina baba kaduna
2 days da faruwar hakan har habib ya mance duk nasihar da copper kadija tai mishi, kai tsaye ya kama hanya ya nufi har copper's lodge rike da chalk a hannun sa, yana zuwa ya sami dai dai kofar shiga ya rubuta, u are d only on my heart fatima, yana gama rubutawa yasa kai yay tafiyar shi,
da yawan copper's sun wuce hankali su baije kan rubutun ba, 5:30pm kadija da fatima su dawo daga cikin gari, suna isowa bakin lodge sukai ido biyu da wannan rubutun, rai abace fatima ta kalli kadija tace kin gani ko? yaron nan idan bansa anci ubanshi ba bazai fita harka taba, da sauri ta shiga ciki taje kiran copper yusif,
ganin haka yasa kadija tai sauri ta samo dosta ta share rubutun, suna fitowa copper yusif ya kalli fatima yace ina rubutun yake? wurgo ma kadija kallo tayi tace wato share wa kikayi ko? kadan kadija ta saki numfashi tace kunga mu shiga daga ciki kawai, ku manta komai ya wuce,
kai fatima ta girgida gami da cizon libs tace zan kama meyin hakan koma wanene, atare su koma cikin lodge din,
washe gari da safe duk suka shirya sanye da kayar bautar kasa a jikin su, domin ranar zasu tafi taro local government secretaria, tafiya su keyi suna dibar fira abin su kadija ta tuna ta mance wani abu a daki,
kallon fatima tayi tace kawa nayi mantuwa, rike min bag dina ki wuce barina koma na dauko, fatima tace ok, da sauri kadija ta kama hanya ta koma lodge, tafiya fatima ta cigaba dayi tana isa cikin school taga jikin wani bangon class an rubuta copper fatima u are d only person I always seeing on my dream,
tana gama karantawa ta girgida kai tace ji dan iska harda nan ma, da sauri ta karisa staff domin ta samo evidence, teachers guda biyu ta kira su kamo hanya tare,
kafin su kariso har kadija ta iso wajen, tana gani ta share rubutun sannan ta cigaba da tafiya, a hanya ta hadu dasu tace lafiya kuwa, ina za kuje haka?
kallo fatima ta wurgo mata tace kema zo muje ki gani ma idon ki, suna karisawa su iske a share rubutun, kallo su watso mata suce ina rubutun yake? shiru tayi jikin ta yay sanyi tace kuyi hakuri ina ganin wani ya goge, amma ba komai koma waye kiyin hakan asirinsa zai tonu, atare su kama hanya su koma cikin school,
9:00am su kama hanya su nufi local government, misalin karfe sha daya su dawo, bayan sun huta kowa ya duba time table ya tafi class din da yake dashi,
class din su habib fatima taje, tana shiga students su mike atare su gasshe ta, tace ku zauna, da sauri class captain ya dauko dosta ya share mata black bord, kai tsaye tafara lesson,
tambaya tayi class yay tsit babu wanda ya sani, hannu habib ya daga, tana gani ta harare shi taki pointing din shi, ta cigaba da lesson dinta, duk tambayar da tayi saiya daga hannu ita kuma taki pointing din shi, domin jikin ta yabata cewa shi yake wannan rubutun,
from the experience of jamilu zazzau
WhatsApp 08104550703

No comments:
Write comments